Manchok

Manchok
mazaba a Najeriya
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Language used (en) Fassara Yaren Tyap, Turanci, Hausa da Pidgin na Najeriya
Wuri
Map
 9°41′N 8°30′E / 9.68°N 8.5°E / 9.68; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Kaduna
Ƙaramar hukuma a NijeriyaKaura

Manchok ( Tyap: Tsok ) gari ne a ƙaramar hukumar Kaura da kuma hedikwatar masarautar Asholio (Moroa), a kudancin jihar Kaduna a yankin Middle Belt a Najeriya.[1] Mutanen garin na magana da yaren Sholyo, ɗaya daga cikin nau'ikan yare a mabanbantan yarukun Tyap. Akwai gidan waya a garin.[2]

  1. "Manchok, Kaura, Kaduna State, Nigeria". mindat.org. Retrieved August 31, 2020.
  2. "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy